ha_2sa_tn_l3/13/27.txt

14 lines
697 B
Plaintext

[
{
"title": "Absalom ya matsa wa Dauda",
"body": "Anan marubucin yayi magana game da Absalom yana roƙon Dauda ya bar Amnon ya zo kamar yana matsa masa lamba ne. AT: \"Absalom ya roƙi Dauda don Amnon ya zo\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ba nine na dokace ku ba?",
"body": "Absalom ya yi wannan tambaya ce don ya nanata cewa za a zarge shi da kashe Amnon saboda yana ba su umarni. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Na umarce ku da yin haka.\" ko \"Ni zan kasance da laifin kisan shi saboda na umurce ku da yin haka.\" (Duba: figs_rquestion da figs_explicit)"
},
{
"title": "kowanne mutum",
"body": "Wannan yana nufin 'ya'yan sarki waɗanda suka bar bikin."
}
]