ha_2sa_tn_l3/13/25.txt

10 lines
322 B
Plaintext

[
{
"title": "In ba haka ba, idan ka yarda bari ɗan'uwana Amnon ya je tare da mu",
"body": "Babban ɗan na iya wakiltar mahaifinsa sau da yawa a cikin al'adun Isra'ilawa. Amnon shi ne ɗan farin Dauda."
},
{
"title": "Donme Amnon zai je tare da ku?",
"body": "Dauda ya sani Amnon ba abokin Absalom ba ne."
}
]