ha_2sa_tn_l3/13/23.txt

14 lines
465 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zama fa bayan shekara biyu cur",
"body": "Wannan yana bayanin cewa shekaru biyu duka sun shude kuma suna gabatar da taron na gaba a layin labarin. Jumlar “cikakkun shekaru” na nufin cewa sun cika shekaru. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "da masu sausayar tumaki",
"body": "Waɗannan mutane ne da suke yanke ulu daga tunkiya."
},
{
"title": "Baal Hazor",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)"
}
]