ha_2sa_tn_l3/13/20.txt

10 lines
408 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko ɗan'uwanki Amnon ya sadu da ke ne?",
"body": "Wannan ita ce hanyar ladabi da za a tambaya ita ce Amnon ya yi lalata da ita. AT: \"Shin Amnon ɗan'uwanka ya kwana da kai?\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Ka da ki riƙe wannan a zuciya",
"body": "Maganar \"riƙe wannan a zuciya\" na nufin \"damuwa da shi.\" AT: \"Kada ku damu da abin da ya faru\" (Duba: figs_idiom)"
}
]