ha_2sa_tn_l3/13/15.txt

10 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan babbar muguntar sallamata in tafi ta fi muni da abin da ka yi mani",
"body": "Ana iya bayyana kalmar \"wannan babbar mugunta\" azaman aiki. AT: \"Zai zama ummunan abu ne ya sa na tafi! Zai zama mafi muni\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ka kulle ƙofar a bayanta",
"body": "Wannan yana nufin kulle ƙofar don kar ta sami damar sake dawowa. AT: \"kulle ƙofar don kar ta sake dawowa\" (Duba: figs_explicit)"
}
]