ha_2sa_tn_l3/13/13.txt

10 lines
455 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Tama ta ci gaba da magana da Amnon."
},
{
"title": "Ƙaƙa zan rabu da kunyata?",
"body": "Tama ta yi wannan tambaya ce don jaddada irin kunyar da za ta ji idan ta kwana da shi. Tama tayi maganar kawar da kunyarta kamar dai makiyi ne ko azabar da take buƙatar tserewa daga gareta. AT: \"Idan kun yi haka, dole ne in jure rashin kunya a duk inda na je\" (Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)"
}
]