ha_2sa_tn_l3/13/05.txt

10 lines
549 B
Plaintext

[
{
"title": "bari ta girka shi a gaba na, domin in gan shi in kuma ci shi daga hannunta",
"body": "Wannan wataƙila buƙata ce don ta ba shi abinci da kansa. AT: \"kila baya son ta saka\nabincin a bakin sa ...a sanya ta ta yi min hidima da kaina\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "saboda rashin lafiyata",
"body": "Abincin ba don rashin lafiyarsa ba ne, a'a ma domin shi ne, saboda ba shi da lafiya. Jumlar \"a gabana\" buƙata ce ga Tama ta shirya abincin a gabansa. AT: \"a gabana saboda ba ni da lafiya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]