ha_2sa_tn_l3/13/03.txt

14 lines
554 B
Plaintext

[
{
"title": "Yehonadab ... Shimeya",
"body": "Waɗannan sunayen maza ne. Shimeya ɗan'uwan Dauda. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "mai hila",
"body": "mai dabara ko yaudara"
},
{
"title": "Ba za ka gaya mani ba?",
"body": "Wannan tambaya ta buƙata ce don Yehonadab ya gaya masa dalilin da ya sa yake baƙin ciki. Ana iya rubuta shi azaman bayani. AT: \"Shin ba za ku gaya mani dalilin da ya sa kuka baƙin ciki ba?\" ko \"Ina roƙon ka, faɗa mini abin da ya sa kuka baƙin ciki.\" (Duba: figs_ellipsis da figs_rquestion)"
}
]