ha_2sa_tn_l3/13/01.txt

18 lines
656 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zama fa bayan wannan",
"body": "\"Hakan ya faru ne bayan wannan.\" Ana amfani da wannan jumlar don gabatar da sabon abu zuwa layin labarin. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "rabin 'yar'uwar",
"body": "Amnon da Tama mahaifinsu ɗaya amma ba uwa ɗaya suke ba."
},
{
"title": "cikakken 'yar'uwar",
"body": "Absalom da Tama mahaifinsu ɗaya da mahaifiyarsu."
},
{
"title": "Amnon ya jarabtu har ya kama ciwo saboda 'yar 'uwarsa Tama",
"body": "Amnon ya yi takaici saboda yana son ya kwana da Tama ƙanwarsa. AT: \"Amnon ya yi takaici saboda sha'awar 'yar uwarsa Tamar har ya ji ciwo\" (Duba: figs_expicit)"
}
]