ha_2sa_tn_l3/12/29.txt

14 lines
512 B
Plaintext

[
{
"title": "akwai wani dutse mai daraja a cikinsa",
"body": "dutse mai daraja irin su lu'u-lu'u, yaƙutu, shuɗin safiya, emerald, ko opal"
},
{
"title": "Aka ɗora wannan kambi a kan Dauda",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sun sanya kambin a kan kan Dauda\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ya fito",
"body": "Anan marubucin yayi magana ne game da Dauda lokacin da yake magana da gaske game da sojojin Dauda. AT: \"sun fito da ita\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]