ha_2sa_tn_l3/12/26.txt

14 lines
482 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Yowab ya aiki manzanni ga Dauda ya ce",
"body": "\"Yowab kuwa ya aiki manzanni wurin Dauda su ce masa.\""
},
{
"title": "na kuma kama mashigar ruwan birnin",
"body": "\"Auke\" wuri ko alama yana nufin karɓar iko da shi. AT: \"sun karɓi ikon samar da ruwan garin\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za a kira shi da sunana",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane za su sanya masa suna\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]