ha_2sa_tn_l3/12/14.txt

10 lines
576 B
Plaintext

[
{
"title": "yaron da za a haifa maka hakika zai mutu",
"body": "Kalmomin \"an haifa muku\" yana nufin cewa jaririn Dauda ne. AT: \"ɗanka da za a haifa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Yahweh ya kai wa yaron da matar Yuriya ta haifa Dauda hari, da matsanancin ciwo",
"body": "Anan marubucin yayi magana ne game da Yahweh yana sa jariri ya kamu da rashin\nlafiya kamar yadda Yahweh ke kaiwa yaro hari. AT: \"Yahweh ya wahalar da yaron cewa ... kuma ba shi da lafiya \"ko kuma \"Yahweh ya sa jaririn ya ... zama mai rashin lafiya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]