18 lines
1.2 KiB
Plaintext
18 lines
1.2 KiB
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "To me yasa ka raina dokokin Yahweh, har ka aikata abin da ke na mugunta a idonsa?",
|
||
"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tsawata wa Dauda. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Bai kamata ka raina\" ba kuma bai kamata ka aikata abin da ke mugu a gabansa ba! \"(Duba: figs_rquestion)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ka kashe Yuriya Bahitte da takobi",
|
||
"body": "Dauda bai kashe Yuriya da kansa ba, maimakon haka ya shirya don a kashe shi a yaƙi. Kalmomin \"da takobi\" suna wakiltar yadda Yuriya ya mutu a yaƙi. AT: \"Kun shirya Uriya Bahitte ya mutu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ka kashe shi da takobin rundunar Ammon",
|
||
"body": "Dawuda bai kashe Yuriya da kansa ba, maimakon haka ya shirya don a kashe shi a\nyaƙi lokacin da Isra’ilawa suke yaƙi da Ammonawa. Kalmomin \"da takobi\" yana nufin\nyadda ya mutu a yaƙi. AT: \"Kun shirya masa ya mutu a yaƙi da sojojin Ammonawa\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Saboda haka yanzu takobi ba zata taɓa rabuwa da gidanka ba",
|
||
"body": "A nan kalmar \"takobi\" tana nufin mutanen da ke mutuwa a yaƙi. Hakanan, \"gidan\" Dauda yana nufin zuriyarsa. AT: \"wasu daga cikin zuriyarku za su mutu koyaushe a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |