ha_2sa_tn_l3/12/07.txt

18 lines
842 B
Plaintext

[
{
"title": "daga hannun Saul",
"body": "Anan kalmar \"hannu\" tana nufin iko. AT: \"daga ikon Saul\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da matan ubangidanka a hannnuwanka",
"body": "Anan Yahweh ya bayyana Dauda yana da matan ubangidansa kamar matansa, da\ncewa suna \"a hannunsa.\" AT: \"matan maigidanku a matsayin na ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Na kuma ba ka gidan Isra'ila da Yahuda",
"body": "Anan Yahweh yayi magana game da yadda ya ba Dauda ikonsa a matsayin sarki a kan Isra'ila da Yahuda kamar dai ya ba shi gidajen Isra'ila da na Yahuda a matsayin kyauta. Maganar \"gidan\" na nufin \"mutanen.\" AT: \"Na kuma ba ku iko a\nmatsayin sarki a kan Isra'ila da Yahuda\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Idan dã waɗannan sun yi ƙanƙanta",
"body": "\"da ban baku abin da ya isa ba\""
}
]