ha_2sa_tn_l3/11/24.txt

22 lines
932 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai maharbansu suka harbi sojojinka",
"body": "\"maharba sun harba kibiyoyi\""
},
{
"title": "aka kashe waɗansu barorin sarki",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sun kashe wasu bayin sarki\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "shi ma baranka Yuriya Bahitte an kashe shi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sun kashe bawanka Yuriya Bahitte\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "gama takobi ya kan hallakar da wannan da kuma wancan",
"body": "Anan \"takobi\" yana nufin mutumin da ya kashe wani da takobi. Kashe wani da takobi ana maganarsa kamar takobi yana “cin” mutane. AT:\n\"don mutum ɗaya ana iya kashe shi da takobi kamar yadda aka kashe wani mutum\" ko \"don kowane mutum zai iya mutuwa a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka matsa wa birnin lamba da yaƙi",
"body": "\"Fada ko da karfi\""
}
]