ha_2sa_tn_l3/11/21.txt

14 lines
865 B
Plaintext

[
{
"title": "Wa ya kashe Abimelek ɗan Yerubeset?",
"body": "Yowab ya ce Dauda na iya tsawata masa ta hanyar yin waɗannan tambayoyin. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Ku tuna yadda aka kashe Abimelek ɗan Yerubeset!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ba wata mace ce ta jeho dutsen niƙa daga kan garu a kansa ba, sai ya zo ya mutu a Tebez?",
"body": "Yowab ya ce Dauda na iya tsawata masa ta hanyar yin waɗannan tambayoyin. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Ka tuna ya mutu a Tebez lokacin da wata mata ta ɗora masa dutsen niƙa a saman bangon.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Me ya sa kuka matsa kurkusa da garun?",
"body": "Yowab ya ce Dauda na iya tsawata masa ta hanyar yin waɗannan tambayoyin. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Bai kamata ku je kusa da bango ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]