ha_2sa_tn_l3/11/16.txt

14 lines
658 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kafa wa birnin daga",
"body": "Ana iya bayyana kalmar \"kafa\" da kalmomin aiki \"kewaye\" da \"hari.\" AT: \"rundunarsa sun kewaye da afkawa birni\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "waɗansu sojojin Dauda suka faɗi",
"body": "Kalmar \"fadi\" hanya ce mai ladabi don nufin sojojin da aka kashe. AT: \"An kashe sojojin Dauda\" ko \"sun kashe wasu sojojin Dauda\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Yuriya Bahitte shi ma aka kashe shi a wurin",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ciki har da Yuriya Bahitte\" ko \"kuma mutanen garin sun kashe Yuriya Bahitte\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]