ha_2sa_tn_l3/11/09.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "maigidansa",
"body": "Kalmar \"nasa\" tana nufin Yuriya kuma kalmar \"maigida\" tana nufin Dauda."
},
{
"title": "Ashe ba yanzu ka dawo daga tafiya ba, me yasa ba ka tafi gida ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya ne don nuna mamakin Dauda cewa Yuriya bai ziyarci matarsa ba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Bayan kun dawo daga wannan doguwar tafiya, ya kamata ku gangara zuwa gidanku.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "da Isra'ila da Yahuda",
"body": "Wannan yana nufin rundunarsu. AT: \"sojojin Isra'ila da na Yahuda\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ƙaƙa fa zan tafi cikin gidana in ci in sha in kuma kwana da mata ta? ",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya ne don jaddada ƙiwarYuriya game da ziyartar matarsa kuma ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Ba daidai ba ne na shiga gidana ... tare da matata yayin da sauran sojoji a cikin runduna na cikin haɗari.\"(Duba: figs_rquestion da figs_explicit)"
},
{
"title": "Na rantse da ranka, ba zan yi wannan abu ba",
"body": "Yuriya ya rantse da alkawari mai ƙarfi cewa ba zai koma gida wurin matarsa ba muddin sauran sojoji suna yaƙi. Ya yi wannan alkawarin ne ta hanyar kwatanta gaskiyar alkawarinsa da tabbaci cewa sarki yana raye. AT: \"Na yi alkawari da gaske ba zan yi haka ba\" (Duba: figs_simile)"
}
]