ha_2sa_tn_l3/11/02.txt

14 lines
831 B
Plaintext

[
{
"title": "wata mata wadda take wanka",
"body": "Matar ba ta kan rufin, za ta yi wanka a waje a farfajiyar gidanta. AT: \"matar da take wanka a farfajiyar gidanta\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "tambayi mutane waɗanda suka san wani abu game da matar",
"body": "Dauda yana ƙoƙari ya gano ko wacece matar. Kalmar \"shi\" tana nufin Dauda, amma\nalama ce ta manzon da Dauda ya aika. Manzo ya nemi mutane game da ita. AT: \"manzon ya tambayi mutanen da suka san ta game da wacece ita\" (Duba: figs_metonymy da figs_explicit)"
},
{
"title": "Ashe wannan ba Batsheba ce ba, ɗiyar Eliyam, kuma ashe ba matar Yuriya ba ce Bahitte?",
"body": "Wannan tambaya tana ba da bayani kuma ana iya rubuta shi azaman bayani. AT: \"Wannan ita ce Batsheba ... kuma ita matar Uriah Bahitte.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]