ha_2sa_tn_l3/11/01.txt

18 lines
602 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya zamana da bazara",
"body": "\"Hakan ya faru ne a lokacin bazara.\" Wannan yana gabatar da sabon abu a layin labarin. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "lokacin da",
"body": "\"a lokacin shekara\""
},
{
"title": "sarki Dauda ya aiki Yowab, da barorinsa, da dukkan rundunar Isra'ila",
"body": "Dauda ya aike su yaƙi. Ana iya bayyana wannan a sarari. Kalmar \"nasa\" tana nufin Dauda. AT: \"Dauda ya aika da Yowab, da barorinsa, da dukan sojojin Isra'ila zuwa yaƙi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "rundunar Ammon",
"body": "\"sojojin Ammonawa\""
}
]