ha_2sa_tn_l3/10/17.txt

18 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "Da aka gaya wa Dauda wannan",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Lokacin da Dauda ya ji wannan\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ya tara dukkan Isra'ila gaba ɗaya",
"body": "Anan \"Isra'ila\" tana wakiltar sojojin Isra'ila. AT: \"ya tattara duka sojojin Isra'ila tare\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "yaƙi gãba da Dauda suka yaƙe shi",
"body": "Anan Dauda ya wakiltar kansa da sojojinsa. AT: \"akan Dauda da sojojinsa kuma ya yaƙi su\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ga Isra'ila ta ci su",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ya gane cewa Isra'ilawa sun ci su da yaƙi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]