ha_2sa_tn_l3/10/15.txt

14 lines
397 B
Plaintext

[
{
"title": "Da Aremiyawa suka ga Isra'ila na cinsu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da Aremiyawa suka ga Isra'ilawa suna fatattakarsu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hadareza ... Shobak",
"body": "Waɗannan sunayen maza. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Helam",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)"
}
]