ha_2sa_tn_l3/10/13.txt

10 lines
259 B
Plaintext

[
{
"title": "daga Abishai",
"body": "Anan Abishai ya wakiltar kansa da sojojinsa. AT: \"daga Abishai da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "koma cikin birni",
"body": "Anan \"birni\" yana nufin Rabbah, babban birnin Ammonawa."
}
]