ha_2sa_tn_l3/09/11.txt

18 lines
717 B
Plaintext

[
{
"title": "bawanka zaiyi dukkan abin da ubangijinsa sarki ya dokaci bawansa",
"body": "Ziba yana kiran kansa \"baranka\" kuma yana kiran Dauda \"shugabana.\" AT: \"Ni, bawanka zai yi duk abin da kai, ya sarki, ka umurce ni da yi\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "Mika",
"body": "Wannan shi ne sunan ɗan Mefiboshet. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "duk wanda ke zama a gidan Ziba",
"body": "A nan \"gida\" na nufin iyali. AT: \"dukka iyalin Ziba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "koda shi ke gurgu ne a dukkan ƙafafunsa biyu",
"body": "\"duka kafafunsa sun lalace.\" Anan \"ƙafa\" tana wakiltar ikon tafiya. AT: \"ko da yake ya kasa tafiya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]