ha_2sa_tn_l3/09/07.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "don mahaifin ka Yonatan",
"body": "\"saboda ina ƙaunar mahaifin Yonatan\""
},
{
"title": "za ka kuma ci kullum a teburina",
"body": "Anan \"teburina\" yana wakiltar kasancewa tare da Dauda ko a gabansa. Cin abinci tare da sarki a teburinsa babban abin girmamawa ne. AT: \"koyaushe zaku ci abinci tare da ni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Wanene ni baranka da za ka dube ni da tagomashi mataccen kare kamar ni?",
"body": "Wannan tambaya tana nuna cewa Mefiboshet ya fahimci cewa bai da muhimmanci sosai don sarki ya kula da shi. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ni kamar mataccen kare ne. Ban cancanci ku tausaya min ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "mataccen kare kamar ni",
"body": "Anan Mefiboshet yana wakiltar layin Saul, kuma ya kamanta kansa da “mataccen kare.” Karnuka dabbobi ne masu taurin kai, ba a kulawa da su, kuma ba su da wata mahimmanci. Za'a dauki mataccen kare koda bashi da mahimmanci. AT: \"irin wannan mutum kamar ni wanda ba shi da daraja kamar mataccen kare\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]