ha_2sa_tn_l3/09/05.txt

14 lines
352 B
Plaintext

[
{
"title": "Sarki Dauda ya aika",
"body": "An fahimci cewa Dauda ya aika da masu kai sako (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "zo wurin Dauda",
"body": "Ana iya juya kalman nan \"zo\" kamar \"je\" (Duba: figs_go)"
},
{
"title": "Ni bawan ka ne",
"body": "Mefiboshet ya dubi kansa kamar \"bawan ka\" don nuna bangirma ga Dauda."
}
]