ha_2sa_tn_l3/09/03.txt

18 lines
510 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan nuna masa alherin Allah",
"body": "AT: \"Zan yi alheri kamar yadda na yi wa Allah alkawari zan zama\""
},
{
"title": "wanda yana da gurguntaka.",
"body": "\"wanda ƙafafunsa suka lalace.\" Kalmar \"ƙafa\" a nan tana nufin ikon tafiya. AT: \"wanda ya kasa tafiya\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Makir ... Ammiyel",
"body": "Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Lo Deba",
"body": "Wannan sunan wuri ne. (Duba: translate_names)"
}
]