ha_2sa_tn_l3/07/21.txt

18 lines
757 B
Plaintext

[
{
"title": "Sabili da maganarka",
"body": "\"Saboda abin da kuka alkawarta za ku yi\""
},
{
"title": "ka cika nufinka",
"body": "\"don cim ma abin da kuka shirya yi\""
},
{
"title": "kamar yadda muka ji da kunnuwanmu",
"body": "An yi amfani da kalmar \"da kunnuwanmu\" don ƙarfafawa. AT: \"kamar yadda mu da kan mu muka ji\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Wacce al'umma ce kamar mutanenka Isra'ila, al'umman nan guda ɗaya a duniya wadda, kai Allah, ka je ka fanshe mu domin kanka?",
"body": "Dauda yayi amfani da wata tambaya da ya jaddada cewa babu wata al'umma kamar\nIsra'ila. AT: \"Babu wata al'umma kamar jama'arku Isra'ila, al'umma guda a duniya wanda ku, Allah, kuka tafi kuka ceci kanku.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]