ha_2sa_tn_l3/07/10.txt

34 lines
1.4 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da bayanin alkawuransa ga Sarki Dauda ta bakin annabi Natan."
},
{
"title": "Zan sanya wa",
"body": "\"Zan zabi wuri\""
},
{
"title": "zan kuma kafa su a can",
"body": "An yi maganar Yahweh yana sa mutane su zauna a ƙasar dindindin da amintattu kamar zai dasa su a cikin ƙasar. (Duba: fig_metaphor)"
},
{
"title": "ba za a ƙara wahalshe su ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ba wanda zai taɓa damunsu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "daga ranar dana",
"body": "\"daga lokaci\""
},
{
"title": "umarci alƙalai",
"body": "Bayan da mutanen Israila suka shiga cikin ƙasar Kanana kuma kafin su sami sarakuna da za su mallake su, Allah ya naɗa shugabanni da ake kira “alƙalai” don su ja-gorance su a lokacin wahala."
},
{
"title": "Yanzu zan ba su hutawa daga dukkan magabtansu",
"body": "\"Zan baku aminci daga dukkan makiyanku.\" \nAT: \"Zan sa duk makiyinka ya daina kawo muku hari\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "zan yi maka gida",
"body": "Anan kalmar \"gidan\" yana nufin kakannin Dauda suna ci gaba a matsayin sarakunan Isra'ila. A cikin 2 Sama'ila 7: 4 Yahweh ya tambayi Dauda idan shi ne zai gina wa Yahweh gida. A can “gida” yana wakiltar haikalin. Idan yarenku yana da kalmar da zata iya bayyana duka ra'ayoyin, yi amfani da shi a nan da kuma cikin 2 Sama'ila 7: 4. (Duba: figs_metonymy)"
}
]