ha_2sa_tn_l3/07/06.txt

14 lines
863 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "na taɓa gaya wa wani ɗaya daga cikin shugabannin Isra'ila",
"body": "Yahweh yayi amfani da tambaya don jaddada cewa bai taɓa tambayar wani daga cikin shugabannin Israila ya gina masa gida ba. AT: \"Ban taɓa cewa komai ga kowane shugaban Isra'ila ba\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "wanda na naɗa ya yi makiyayancin mutanena Isra'ila",
"body": "Waɗannan shugabanni na Isra'ilawa ana maganarsu kamar makiyaya ne kuma\nmutanen tumaki ne. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Donme ba ka gina mani gidan itatuwan sida ba?",
"body": "Idan Yahweh ya yiwa shugabannin wannan tambaya, da ya yi amfani da tambaya\ndon ya tsawata musu don ba su gina masa gidan itacen ssida ba. Amma, Yahweh ya\nfada a baya cewa bai yi musu wannan tambayar ba. AT: \"Ya kamata ku gina mini gida na itacen sida.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]