ha_2sa_tn_l3/07/03.txt

18 lines
879 B
Plaintext

[
{
"title": "ka yi abin da ke zuciyarka",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar hankali. AT: \"ku yi abin da kuke ganin ya kamata ku yi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama Yahweh yana tare da kai",
"body": "Anan \"tare da kai\" yana nufin Allah yana taimakawa da kuma albarkaci Dauda. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "maganar Yahweh ta zo",
"body": "Karin magana \"kalmar Yahweh ta zo ga\" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na\nmusamman daga Allah. AT: \"Yahweh ya ba Natan sako. Ya ce,\" ko \"Yahweh ya yi magana da wannan saƙon ga Natan:\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Zaka gina mani gida inda zan zauna a ciki?",
"body": "Yahweh yayi amfani da wata tambaya don ya nanata cewa ba Dauda bane zai gina\ngida ga Yahweh. Ana iya fassara wannan tambaya azaman sanarwa. AT: \"Ba za ku gina mini gida ba\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]