ha_2sa_tn_l3/05/24.txt

14 lines
689 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da ku ka ji ... Yahweh ya rigaya ya sha gabanku ya hari rundunar Filistiyawa.",
"body": "Wannan karashin umurnin da Yahweh ya fara ba wa Dauda ne cikin 2 Sama'ila 5:22. (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "Sa'ad da ku ka ji ƙarar takawar yaƙi cikin iska da ke bugawa a ƙwanƙolin itatuwan tsamiya,",
"body": "Wannan yana magana ne game da sautin ganyen da ke birgima yayin da iska ke\nbusawa cikin su kamar karar sautin tafiya. AT: \"Lokacin da iska ke busawa ta saman da itatuwan tsamiya sai yaji kamar mutane suna tafiya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Geba ... Gezer",
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
}
]