ha_2sa_tn_l3/05/22.txt

10 lines
255 B
Plaintext

[
{
"title": "Filistiyawa su ka sake tasowa kuma",
"body": "Sun “tasowa” domin Filistiyawa suna zama a wuri mafi ƙasƙanci fiye da sansanin Dauda."
},
{
"title": "Kwarin Refayim",
"body": "Wannan sunan wuri ne (Duba: translate_names)"
}
]