ha_2sa_tn_l3/05/19.txt

10 lines
450 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba'al Ferazim",
"body": "Wannan sunan wuri ne. (Duba: translate_names )"
},
{
"title": "Yahweh ya fantsamo cikin maƙiyana a gabana kamar fantsamowar ruwar ambaliya",
"body": "Anan Dauda yayi magana game da nasarar da Yahweh ya kawo kamar ambaliyar ruwa ce wacce ta mamaye kogin ta kuma rufe ƙasar, ta haifar da halaka. AT: \"Yahweh ya mamaye magabtana kamar yadda ambaliyar ruwa ta mamaye ƙasar\" (Duba: figs_simile)"
}
]