ha_2sa_tn_l3/05/17.txt

14 lines
487 B
Plaintext

[
{
"title": "An naɗa Dauda sarki bisa Isra'ila",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Isra'ila sun naɗa Dauda sarki\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "duk sun fita su na nemansa",
"body": "Wannan magana na nufin wasu Filistiyawa da suke neman Dauda. An zuguiguta wannan don a nuna yawan Filistiyawa da suke so su ga Dauda. (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Kwarin Refayim",
"body": "Wannan sunan wuri ne. (Duba: translate_names )"
}
]