ha_2sa_tn_l3/03/37.txt

14 lines
583 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba ku sani yarima da kuma babban mutum ne ya faɗi yau a cikin Isra'ila ba? ",
"body": "An yi amfani da wannan tambayar don nuna yadda Dauda ya girmama Abna. A nan \"faɗi\" na nufin \"mutu.\" Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"haƙika da gaske babban yarima ya mutu yau cikin Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion da figs_euphemism)"
},
{
"title": "yarima da kuma babban mutum",
"body": "Waɗannan maganganu biyun suna nufin Abna. AT: \"babban yarima\" (Duba: figs_hendiadys)"
},
{
"title": "rashin hankali",
"body": "\"ba tare da rahama ba\""
}
]