22 lines
1.0 KiB
Plaintext
22 lines
1.0 KiB
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ya ƙyautu Abna ya mutu kamar yadda wawa ke mutuwa?",
|
||
"body": "An yi amfani da wannan tambayar don a nanata cewa bai ƙyautu da ya mutu ba. AT: \"Bai ƙyautu Abna ya mutu cikin ƙunya ba!\" (UDB) (Duba: figs_rquestion)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ba wai an ɗaure hannuwanka ba. Ƙafafunka ba a ɗaure su da sarƙa ba",
|
||
"body": "Waɗannan jumlolin na nufin zance kusan iri ɗaya. Ana iya haɗa su cikin jimla ɗaya. AT: \"Haƙika kai ba barawo bane da ke a kurkuku\" ko \"Haƙika kai ba mai laifin ba ne\" (Duba: figs_parallelism)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ba wai an ɗaure hannuwanka ba",
|
||
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babu wanda ya ɗaure hannuwanka\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ƙafafunka ba a ɗaure su da sarƙa ba",
|
||
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babu wanda ya ɗaure ƙafafunka da sarƙa\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "'ya'ya na rashin gakiya",
|
||
"body": "Wannan na nufin mutanen da ke da rashin gaskiya ko mugaye. AT: \"mugayen mutane\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |