ha_2sa_tn_l3/03/31.txt

10 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "Yage tufafin ka, sanya tufafin da aka yi da buhu",
"body": "Waɗannan alama ce ta nuna makoki da kuma baƙin ciki. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Sarkin ya yi hawaye ya kuma yi kuka sosai",
"body": "Kalmomin nan \"hawaye\" da \"kuka\" a takaice na nufin abu ɗaya, na kuma nanata yadda Dauda ya yi makokin don mutuwar Abna. (Duba: figs_doublet)"
}
]