ha_2sa_tn_l3/03/24.txt

18 lines
822 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ke nan ka yi?",
"body": "Yowab ya yi wannan tambayar don ya tsauta wa Dauda don ya bar Abna ya tafi cikin salama. AT: \"Bai kamata da ka yi wannan ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Me yasa ka sallame shi, ga shi kuma ya tafi?",
"body": "Yowab ya yi wannan tambayar don ya tsauta wa Dauda don ya bar Abna ya gudu. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Abna na a nan amma har ka bar shi ya tafi!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ba ka sani ba ... dukka abin da kake yi? ",
"body": "Yowab yana wannan tambayar don ya shawo kan Dauda cewa Abna ya shirin mugunta ga Dauda. AT: \"Hakika ka san ... duk abin da kake yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "rijiyar Sira",
"body": "\"Sira\" sunan wuri ne in da rijiyar ta ke. (Duba: translate_names)"
}
]