ha_2sa_tn_l3/03/21.txt

10 lines
242 B
Plaintext

[
{
"title": "dukka Isra'ila",
"body": "Wannan jumlar na nufin \"dukka al'umma ta Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Sai Dauda ya sallami Abna",
"body": "Sun rabu a matsayi abokai. Dauda bai yi fushi da Abna ba."
}
]