ha_2sa_tn_l3/03/09.txt

14 lines
631 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari Allah ya yi mani ... harma fiye da haka, idan ban yi",
"body": "Wannan wa'adi ce ma muhimmanci a wancan lokaci. Abna yana roƙon Allah ya hukunta shi hukunci mai tsanani idan bai cika wa'adinsa ba. Mai yiwuwa harshen ku na da wata hanyar bayana wa'adi. AT: \"Ina roƙon Allah ya hukunta ni idan ban yi\""
},
{
"title": "gidan Saul",
"body": "A nan \"gida\" na nufin iyalin Saul da masu goyon bayansa da suka rayu bayan mutuwar Saul. AT: \"iyalin da masu goyon bayan Saul\""
},
{
"title": "kursiyin Dauda",
"body": "Wannan magana na nufin ikon Dauda a matsayin sarki. (Duba: figs_metonymy)"
}
]