ha_2sa_tn_l3/03/01.txt

18 lines
669 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "An yi amfani da wannan kalmar don nuna alamar canji daga ainihin kan labarin. A nan Sama'ila ya bada bayani game da yaƙin da ta auku tsakanin Dauda da waɗanda suke goyon bayan Saul. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "gida",
"body": "A nan \"gida\" na nufin \"masu goyon baya\""
},
{
"title": "yi ta ƙara ƙarfi",
"body": "Wannan magana ne da ke nufin cewa yawan mutane da suke goyon bayan Dauda suna ta ƙaruwa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ƙarfin na ta raguwa",
"body": "Wannan salon magana ne da ke nufin cewa yawan mutane da suke goyon bayan Saul suna ta raguwa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]