ha_2sa_tn_l3/02/20.txt

14 lines
517 B
Plaintext

[
{
"title": "Asahel",
"body": "Wannan sunan mutum na miji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ka juya zuwa gefen damanka ko hagunka ... ratsewa wani gefen",
"body": "\"Ka bar bi na ... ka bar bin Abna\""
},
{
"title": "ka cafke ɗaya daga cikin samaren ka karɓi makaminsa",
"body": "Abna yana roƙon Asahel ya kashe ya kuma cafke sojan da ba zai zama da lahani kamar Abna ba. Ba ya so ya kashe Asahel. AT: \"yi faɗa da wani soja ka kuma karɓi kayan yakinsa\" (Duba: figs_euphemism) "
}
]