ha_2sa_tn_l3/02/18.txt

18 lines
697 B
Plaintext

[
{
"title": "Zeruya ... Yowab ... Abishai ... Asahel ... Abna",
"body": "Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Asahel mai zafin gudu da ƙafa ne kamar barewar jeji",
"body": "A nan an kwatanta Asahel da barewar, wata dabba da ke gudu sosai. AT: \"Asahel ya iya guduwa sosai\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "barewar jeji",
"body": "Wannan ƙaramin dabba ne mai kafa hudu, yana da dogayen kahonni biyu a kan sa, yana kuma gudu sosai."
},
{
"title": "ya bishi kurkusa bai kuma ratsa ta wani gefen ba",
"body": "A nan \"ratsa zuwa wani gefe ba\" an bayana shi hakaon don a nanata yadda ya bi sawun Abna. AT: \"bishi duk inda ya tafi\""
}
]