ha_2sa_tn_l3/02/16.txt

14 lines
559 B
Plaintext

[
{
"title": "sai su ka faɗi ƙasa tare",
"body": "Wannan hanyar ladabi ce ta cewa sun mutu. AT: \"dukansu sun mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Helkat Hazzurim",
"body": "Wannan wata suna ne da aka bayar don a tunashe mutane abin da ya faru. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yaƙin ya yi zafi ainun a ranar nan",
"body": "Zai zama da taimakon a bayana a fili cewa wannan yaƙi ce ƙwarai da gaske da ya shefe samarai maza. AT: \"Sai sauransu sun fara yaƙi. Yaƙi ce ƙwarai da gaske a ranar\" (Duba: figs_explicit)"
}
]