ha_2sa_tn_l3/02/10.txt

10 lines
314 B
Plaintext

[
{
"title": "gidan Yahuda sun bi Dauda",
"body": "An yi magana game da yin biyayya ga mulkin Dauda sai ka ce \"bin\" sa. AT: \"kabilan Yahuda sun yi wa Dauda biyayya a matsayin sarkin su\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "gidan Yahuda",
"body": "Anan \"gida\" ana amfani da ma'anar \"ƙabila.\""
}
]