ha_2sa_tn_l3/02/06.txt

18 lines
492 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya yi magana da mutanen Yabesh Giliyad."
},
{
"title": "wannan abu",
"body": "Sun binne Saul."
},
{
"title": "bari hannuwanku su yi ƙarfi",
"body": "A nan \"hannuwa\" na nufin mutanen Yabesh Giliyad. AT: \"yi ƙarfin hali\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "naɗa ni shafaffen sarki",
"body": "Cikin wannan alama sun zuɓa mai a kan Dauda don nuna cewa an zaɓe shi ya zama sarki. (Duba: translate_symaction)"
}
]