ha_2sa_tn_l3/01/08.txt

22 lines
789 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ce mani, ''Wanene kai?'' Na amsa masa, 'Ni Ba'amelike ne.'",
"body": "Waɗannan ambaton kai tsaye ana iya bayyana su azaman magana kai tsaye. AT: \"Ya tambaye ni ko ni wanene, kuma na gaya masa cewa ni Ba'amalake ne\" (Duba: figs_quotations)"
},
{
"title": "Ni Ba'amaleke ne",
"body": "Waɗannan sune mutanen da Dauda ya kai musu hari a cikin 2 Sama'ila1:1."
},
{
"title": "azaba mai tsanani ta abko mani",
"body": "An yi magana game azabar Saul sai ka ce wani abu ne mummuna da ta kama shi. AT: \"Ina sha matuƙar azaba\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Ina da rai",
"body": "Wannan karin magana na nufin cewa yana da rai. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "bayan ya mutu ba zai rayu ba",
"body": "\"ko ya aka yi zai mutu\""
}
]