ha_2sa_tn_l3/01/01.txt

18 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "Ziglag",
"body": "Wannan shi ne sunan birnin da ke kudacin Yahuda. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "a rana ta uku",
"body": "\"Bayan kwana uku\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "da tufafinsa a yage da ƙura a kansa",
"body": "Cikin wannan al'ada, mutum ya yage tufafinsa ya kuma sa ƙura a kansa almace na makoki. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "ya kwanta rub da ciki a ƙasa ya miƙe jikinsa ya yi ",
"body": "Wannan alamace ta biyayya ga Dauda, sarkin Isra'ila. (Duba: translate_symaction)"
}
]