ha_2ch_tn_l3/09/15.txt

10 lines
300 B
Plaintext

[
{
"title": "Awo ɗari shida na zinariya ne ya shiga kowacce ɗaya",
"body": "\"kowane aka yi na awo ɗari shida na zinariya\" "
},
{
"title": "sarki ya ajiye su a cikin Gida na Jejin Lebanon.",
"body": "Wannan dakin ajiye ne kusa da fadan sarki, wanda gyara shi da manyan itatuwa. "
}
]